Social Media Widget
Saturday, 25 June 2016
– The Peoples Democratic Party (PDP) governorship candidate at the Saturday, September 10 Edo state governorship election, Pastor Osagie Iz...
Thursday, 23 June 2016
LATEST NEWS : God will judge those prosecuting me for grievances during my military days – Dasuki
God will judge those prosecuting me for grievances during my military days – Dasuki Former National Securit...
Tuesday, 21 June 2016
WANDA YA YI SAHUR ZATONSA ALFIJIR BAI KETO BA?
WANDA YA YI SAHUR A ZATONSA ALFIJIR BAI KETO BA ! Tambaya: Assalamu'alaykum alykum.Allah karawa malam ilimi tambayata anan shine mutum n...
Sunday, 19 June 2016
BREAKING: President Buhari lands in Abuja after medical trip (Photos)
President Muhammadu Buhari has landed at the Nnamdi Azikiwe International Airport in Abuja around 5:30pm on June 19, after spending 13 days ...
Sunday, 5 June 2016
IT WAS OFFICIALY COMFIRMED BY SULTAN,THAT THE MOON OF RAMADAN SIGHTED
BREAKING: It was officially confirmed by the Sultan, that the moon of Ramadan was sighted. I am using this opportunity and ask for...
Thursday, 2 June 2016
HOW TO SUBSCRIBER TO GLO 2GB,6GB,10GB,12GB,18GB,24GB,48GB
How To Subscribe To Glo 2GB, 6GB, 10GB, 12GB, 18GB, 24GB, 48GB I will call this data war. All the four networks we know has revisited their ...
Wednesday, 1 June 2016
YADDA AKE SAUKAR DA VIDEO DAGA YOUTUBE CIKIN SAUKI A yau nazo muku da bayyani yadda ake saukar da vidoe daga youtube a cikin sauki,
YADDA AKE SAUKAR DA VIDEO DAGA YOUTUBE CIKIN SAUKI A yau nazo muku da bayyani yadda ake saukar da vidoe daga youtube a cikin sauki, saboda m...
MAS'LAHA TSAKANIN MUSULMI DA HAKKIN MUSULMI AKAN MUSULMI Fitowa ta 001
MAS'LAHA TSAKANIN MUSULMI DA HAKKIN MUSULMI AKAN MUSULMI Fitowa ta 001 1.SALLAMA: Anaso a Kan sunnah duk lokacin da musulmi ya hadu da D...
FATAWOYIN AZUMIN RAMADAN, AKAN KOYARWAR ALQUR'ANI DA SUNNAH, BISA FAHIMTAR MAGABATA NA KWARAI. Mawallafi: Sheikh AbdulWahhab Abdallah (Imamu Ahlissunnah) ......... FITOWA TA 01 TAMBAYA TA 1: WANE IRIN ALBISHIR MANZON ALLAH (saw) YAKE YIWA SAHABBANSA KAFIN AZUMI? AMSA: Ya tabbata wajen Manzon Allah (saw) ya kasance yana yiwa sahabbanSa bushara zuwan Ramadan yana basu labarin cewar a cikin watan Ramadan ana bude kofofin rahama da kofofin Aljanna, kuma ana rufe Jahannama, sannan ana daure shaidanu, kamar yadda ya zo a hadisin Abi Huraira (Sahihul bukhari, hadisi na 1899). Haka kuma an ruwaito daga Anas ibn Malik (RA) yace: Watan Ramadan ya shigo sai Manzon Allah (saw) yace: “Hakika wannan wata (na Ramadan) ya halarto mu ku, a cikinsa akwai wani dare wanda ya fi watanni dubu alheri, duk wanda aka haramta ma sa (samun alherin da ke cikinsa) hakika an haramta ma sa alkhairi dukkansa. Kuma babu wanda ake haramtawa alherinsa sai wanda ba shi da rabo.”Sahihul Bukhari: kitabu bada'il khalki da Sunan Ibn Majah: Kitabus Siyam TAMBAYA TA 2: YAUSHE NE WATAN RAMADAN YAKE TABBATA? AMSA: Watan Ramadan yana tabbata ne da zarar an ga jinjirin wata ko cikar watan Sha'aban kwana talatin. Domin hadisi ya tabbata daga Abi Huraira yace, Manzon Allah (saw) yace: “Ku yi Azumi domin ganin wata, kuma ku sha ruwa domin ganinsa. Idan kuma wata ya faku a gareku to ku cika Sha'aban kwana talatin.”/>
Author Details
Ut wisi enim ad minim veniam, quis nostrud exerci tation ullamcorper suscipit lobortis nisl ut aliquip ex ea commodo consequat. Duis autem vel eum iriure dolor in hendrerit in vulputate velit esse molestie consequat.