itadai Wan nan Waka Ya Shirya Tane Ga “Inwa Dan Yahaiya” Dake Garin “GwamBe” Allah Ya Nuna Masa An Kwato Karagar Mulkin Gwamnati Gwambe Daga Tsohon Gwamna Gombe “Alh Umar Tanko Almakura” hakan Yasa Rara yayi masa Sabuwar waka Don Nuna Murnar Sa Da Jin Dadinsa a Karkashin Jamiyar #APC,
Yanzu kuma Muna Leken Jahar Taraba Inda Jam Iyar APC Taci Zabe Ankayi Magudi Ankabawa Jam Iyar PDP.
.
Sai ku Kasance Damu a A wan nan ShaFi Don Samun Cikakun Labaran Siyasa Da Wakokin Siyasa
.
Ga link Na Wakar Na Kasa Kuyi Download Kiji.
Note:- Make Sure You Hit Share To Facebook Blow. Thank Download
Dauda ka Samu basira daga Allah da kuma daukaka daga gareshi don haka kar ka manta da matsayinsa. Allah ya kara maka fikira da hazaka kuma ya kare ka daga sharrin duniya da na lahira.
ReplyDelete