ArewaRulers

ShaFin ArewaRulers.com.ng ShaFine DaKe Kokarin Kawo MuKu Labaran Kannywood, Labaran Nishadi DaDai Sauransu .. KuCi Gaba Da Kasancewa Tare Damu

Social Media Widget

Tuesday, 31 May 2016

HUKUNCIN WANDA YA KASHE KANSA DA GANGAN ?

HUKUNCIN WANDA YA KASHE KANSA DA GANGAN ? Tambaya: Assalamu alaik, malam Meye hukunci da matsayin wanda ya kashe kansa ko yai sanadiyyar mutuwarsa da kansa, Allah ya karawa malam ilimi da lafiya. Nagode. Amsa: Wa'alaikum assalam,wanda ya kashe kansa da gangan,ranar Alkiyama zai shiga wuta,zai cigaba da kashe kansa da abin da ya kashe ta da shi a duniya a cikin wutar lahira mai kuna, kamar yadda ya tabbata a hadisi. In har ya mutu da imani ko da kwayar zarra ne, ba zai dawwama a cikin wutar ba, zai fita bayan ya gama lokacin da Allah ya diba masa, kamar yadda hadisai suka bayyana. Allah ne mafi sani. Dr Jamilu Zarewa. 30/5/2016H

No comments:

Post a Comment

Pages