Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya koka da gwamnatin Shugaba Buhari inda ya nuna cewa a halin yanzu an yi watsi da shi duk da irin rawar da ya taka wajen kafa gwamnatin.
Ya ce a lokacin yakin neman zabe, ya yi amfani da karfinsa da dukiyarsa wajen ganin APC ta ci zabe amma ya ce ba a tuntubarsa a kan komai wanda a kan haka ne, shi ma ya nesanta kansa daga gwamnatin.
No comments:
Post a Comment