Annabi (SAW) Ya ce idan mutum ya mutu, Mala’iku biyu za su zo masa sannan su masa tambayoyi hudu a ‘Kabarinsa.
Wadannan tambayoyi sune:
1) Waye Mahaliccinka?
Amsa: ALLAH.
2) Menene addininka?
Amsa: Addini na shine Musulunci
3) Me zaka ce akan wannan da
aka aiko muku?
mad, Manzon Allah
4) Menene ilminka?
Amsa: Na karanta littafin Allah,
kuma na yi imani da shi.
Annabi (SAW) Yace duk wanda ya
amsa ko ta amsa tambayoyin nan
dai dai a ‘Kabari, za a rubuta
sunansa/ta a cikin “ILLIYUN”
wanda shine register ta sunayen
‘yan Aljannah.
(Abu Daud, 4753;
Ahmad, 18063; Saheehul’Jamiy,
1676)
Yaa Allah ka ba mu ikon amsawa
daidai da shiga wannan rajista
mai daraja. Amin.
Sheikh Isah Ali Pantami.
No comments:
Post a Comment