Social Media Widget
Wednesday, 30 May 2018
Wannan hoton sune sababbin hotunan jaruma amina amal wanda wannnan jaruma yar asalin kasar kamaru ne wanda tazo Nigeria sanadiyar shahararre...
Anyiwa Karuwai Da Mashaya Korar Kare A Jihar Borno ( Kalli Hotunan )
Daga Aliyu Ahmad Gwamnatin jihar Borno karkashin jagorancin Kashim Shettima ta bada wa'adin kwanaki uku domin soma rushe gidajen badala ...
Tuesday, 29 May 2018
fb comments box mediablog
<div id = "fb-root" ></div> <script> ( function ( d , s , id ) { var js , fjs = d . getElementsByTagNam...
Rahama Sadau Ta Bada labarin Yadda Ta Rasa Budurcin Ta
Rahama Sadau Ta Bada labarin Yadda Ta Rasa Budurcin Ta Rahama Sadau ta bada labarin yadda ta rasa budurcin ta - Tayi wannan bayanin ne yayin...
Sunday, 27 May 2018
Kalli Yanda Yan Mata Ke yaudarar samari ta hanyar bilicin
Kalli Yanda Yan Mata Ke cutar samari ta hanyar amfani da man karin haske wannan hoton wata mace kenan kalli yanda fuskar ta ta koma sakamako...
Ado Gwanja a kasar Saudiyya
Ado Gwanja a kasar Saudiyya Tauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja kenan a kasar Saudiyya inda yaje aikin Umra...
Kalli wani kayataccen hoton Hadiza Gabon
Tauraruwar fina-finan Hausa, me taimakawa gajiyayyu, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da ta sha kwalliya, tayi kyau, muna mata fatan A...
Mawakin Rarara Ya Awon Gaba Da Kudin Kungiyar Mawaka Har Naira Milyan Dari
Rarara Ya Awon Gaba Da Kudin Kungiyar Mawaka Har Naira Milyan Dari JARIDAR DIMOKURADIYYA Anyi cirko-cirko a Ofishin kungiyar mawaka tun bay...
Friday, 25 May 2018
Kalli yanda tauraron fina-finan China, Jet Li ya koma
Kalli yanda tauraron fina-finan China, Jet Li ya koma Wadannan hotunan dan wasan kasar China ne da aka fi sani da Jet Li, wani masoyinshine ...
Thursday, 24 May 2018
Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau
Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kyau, muna mata fatan Alheri.
Wednesday, 23 May 2018
Dalilin Dayasa Nayi Kiss A Wakar Classiq "Rahama Sadau"
Dalilin Dayasa Nayi Kiss A Wakar Classiq "Rahama Sadau" Rahama Sadau ta bayyana Dalilin dayasa Tayi ma classiq kiss a wakar shi da...
Iyaye sun kai dansu dan shekaru 30 kara kotu akan ya fita ya bar musu gida su
Wasu iyaye a kasar Amurka sun kai dan su daya tilo dan shekaru talatin kara kotu saboda yazo ya zaune musu a gida baya biya musu kudin haya ...
Kalli ainihin hoton fulanin nan dake bayan Naira Goma
Kalli ainihin hoton fulanin nan dake bayan Naira Goma Da dama muna ganin hotunan wadannan matan fulanin dake dauke da kwarya akansu dake bay...
Akwai hassada da bakin ciki a masana'antar fim Rahama Sadau
Tauraruwar fina-finan Hausa Rahama Sadau na daya daga cikin wanda suka taka rawa suka kuma bar tarihin da ba za'a taba mantawa dashi a m...
Tuesday, 22 May 2018
Kalli Hotunan Da Suka Jawo Ma Adam A Zango Cece Kuce A Shafikan Sada Zumunta
Kalli Hotunan Da Suka Jawo Ma Adam A Zango Cece Kuce A Shafikan Sada Zumunta. Wadannan Hotunan sun jawo ma jarumi adam a zango cece kuce a s...
Kalli Hotunan Wata Masara Mai Kaloli a jikin ta
Kalli Hotunan Wata Masara Mai Kaloli a jikin ta wannan hotunan wata masara ce da wani mai gona ya samu a cikin gonar sa.
Monday, 21 May 2018
Kalli wata mata da ta mutu amma sai gata tana daka sakwara a wajan da za'a binneta
Kalli wata mata da ta mutu amma sai gata tana daka sakwara a wajan da za'a binneta Wata mata me sana'ar sayar da abinci da ta mutu a...
Kalli hotunan 'Mala'ika da aka dauka a kasar Amurka'
Kalli hotunan 'Mala'ika da aka dauka a kasar Amurka' Wannan wasu hotunan da wani mutum me suna Thorman ya dauka ne dake Michigan...
Author Details
Ut wisi enim ad minim veniam, quis nostrud exerci tation ullamcorper suscipit lobortis nisl ut aliquip ex ea commodo consequat. Duis autem vel eum iriure dolor in hendrerit in vulputate velit esse molestie consequat.