Social Media Widget
Wednesday, 27 June 2018
Kalli wani kambun neman sa'a da Messi ya daura a kafarshi lokacin wasasu da Najeria A lokacin wata tattaunawar da yayi da manema labari,...
Wani likita ya hadiyi zuciya ya mutu saboda bakin cikin cin da Argentina tawa Najeriya
Wani likita ya hadiyi zuciya ya mutu saboda bakin cikin cin da Argentina tawa Najeriya Wani babban likita a bangaren kula da lafiyar iyali n...
Tuesday, 26 June 2018
Wata Inyamura ta zargi Jamil M.D Abubakar, mijin Fatima Dangote da yi mata cikin shege
Wannan iyamurar me suna, Irene Chiamaka Nwachukwu na zargin cewa dan tsohon shugaban 'yansandan Najeriya, Jamil MD Abubakar kuma miji ga...
Shugaban kasar Philippines ya zagi Allah
Shugaban kasar Philippines, Rodrigo Duterte ya fadi wasu kalaman batanci ga Allah(S.W.A), ya fadi kalamanne a bisa dalilinshi na sukar halit...
Wannan kyakkyawar baiwar Allahn na tuna shekaru 7 da suka gabata lokacin da ta zama gurguwa
Wannan kyakkyawar baiwar Allahn na tuna shekaru 7 da suka gabata lokacin da ta zama gurguwa Wannan kyakyawar baiwar Allahn da rashin lafiya ...
Wannan baiwar Allahn na neman saurayi musulmi da zai musuluntar da ita
Wannan baiwar Allahn na neman saurayi musulmi da zai musuluntar da ita Wannan baiwar Allahn me suna Jay Teresa ta fito dandalinta na sada zu...
Sunday, 24 June 2018
Kasar Lebanon ta dauke 'yan mata sanye da gajerun wanduna aikin 'yansanda dan jan hakalin turawa
Kasar Lebanon ta dauke 'yan mata sanye da gajerun wanduna aikin 'yansanda dan jan hakalin turawa Kasar Lebanon ta fara baiwa 'ya...
Kalli Hotunan Kafin Bikin Jarumi Ramadan Booth Tare Da Wacce Zai Aura
Kalli Hotunan Kafin Bikin Jarumi Ramadan Booth Tare Da Wacce Zai Aura A kwanakin bayane mukaji labarin cewa tauraron fina-finan Hausa, Ramad...
Saturday, 23 June 2018
Nafisa Abdullahi na neman wannan yaron dan ta taimakamishi
Bayan da tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi taji labarin wannan yaron dan shekaru tara da haihuwa dake aikin karfi dan ciyar da m...
Bala Kamala kamalabalamlf@gmail.com Google+ Profile password kamalane
Kalli wani bature na murnar nasarar da Najeriya ta samu
Kalli wani bature na murnar nasarar da Najeriya ta samu Wannan wani baturene sanye da rigar Super Eagles yake murnar nasarar da suka samu ak...
Friday, 22 June 2018
Abun al’ajabi: Wata mata ta haifi ’ya’ya 17 a sa’o’i 29
Abun al’ajabi: Wata mata ta haifi ’ya’ya 17 a sa’o’i 29 Wata mutuniyar kasar Amurka Catherine Bridges ta kafa tarihi inda ta haifi yara 17 c...
Saturday, 9 June 2018
KARANTA WATA TAMBAYA DA AKA WA MALAM ISAH ALI PANTAMI DA TA SA YAYI KUKA YA ZUBAR DA HAWAYE
KARANTA WATA TAMBAYA DA AKA WA MALAM ISAH ALI PANTAMI DA TA SA YAYI KUKA YA ZUBAR DA HAWAYE A tafsirin Al-Qur'ani Maigirma wanda Babban ...
Wani Musulmi ya kashe kanshi a Ka'aba
Wani mutum da ba a tantance ba ya fado daga saman kololuwar Masallacin Ka'aba a Makkah a daidai lokacin da mutane ke dawafi. Kamfanin di...
Author Details
Ut wisi enim ad minim veniam, quis nostrud exerci tation ullamcorper suscipit lobortis nisl ut aliquip ex ea commodo consequat. Duis autem vel eum iriure dolor in hendrerit in vulputate velit esse molestie consequat.