Allah buwayi gagara misali, me shirya wanda yaso a lokacin da yaso, wani jar fatane dan kasar China Rahotanni suka tabbatar cewa ya amshi addinin Musulunci a Jihar Filato inda ya zabi sunan Samir kuma har ya samu matar aure.
Lamarin ya farune a karamar hukumar Wase dake jihar, kamar yanda jaridar Rariya ta ruwaito.
Muna fatan Allah ya karamai Imani da soyayyar addini ya kuma karo mana irinshi.
No comments:
Post a Comment