Y’all should know, that it’s your boy Feezy yeahh!
Inada money money sai kizo da baro
Ko ki biyo ni, kizo a karo
Sai na cinye duk wani beef da za’a kawo
So you should call me
Bani da case
Spit it in your face
Toh nakawo sara
Kai duk sun fara
Sun kira ni
Babban yaro whoaa..
Sun ce yaran Allah ya raya
Gashi kullun I’m going higher
Duba jiki na babu laya
Salansa na ma na fito da fire
Dan en matan anguwan nan sun rola
Area boys suka sace min taya
Gwara kama aljana tsipa
Zakaga calamity’n da zaka gwammace kaje ka runguma tipa
I ball hard I ain’t talking Taye Taiwo
In kace you are Fresh zo kaga Foster Clarks
Yeah b*tch I’m smoking hot duk da ban shan fax
I ain’t a teacher zan ma bulala in zana maka marks
Kuma kullun tana kira na chick dinka taki ta kyaleni
Ima tsintsiyan laushi wancan yaji haushi wai dan ba’a share ni
dy/dx nasa a fuska suka kasa gane ni
Inada money money sai kizo da baro
Ko ki biyo ni, kizo a karo
Sai na cinye duk wani beef da za’a kawo
So you should call me
Bani da case
Spit it in your face
Toh nakawo sara
Kai duk sun fara
Sun kira ni
Babban yaro whoaa..
Basusan su ganni a sama, en gidan taki zama
I got ma gun right here
Zamuje ko wani state
From Kaduna down to Lagos
Just cuz I’m the modaf**kin’ starlight
I go up.. Cuz I ain’t afraid of heights
Up to the top.. Zanje sama sama sama kai!
Mu saku ku taka ai da trap beats nake sawa a cashe
I’ve gone international ai a sanni a duk kasashe
Ina dira garinku speaku dole su rushe
Ina ta murdering ba killing
Zan tashi kaman gidan ba ceiling
Ina shining ko ba vaseline
Yace Omo! Nace ga Klin
Duka wakokina are clean cuz I brush germs/jams Mclean
Inada money money sai kizo da baro
Ko ki biyo ni, kizo a karo
Sai na cinye duk wani beef da za’a kawo
So you should call me
Bani da case
Spit it in your face
Toh nakawo sara
Kai duk sun fara
Sun kira ni
Babban yaro whoaa..
Yeahhhh ha haa
It’s your boy Feezy yeahh
na na na na na na na
nanana na na
Babban yaro.
No comments:
Post a Comment