Jaruma kuma kwararra a fagen masana'antar shirya fina-finan Hausa Fati Muhammad ita ta bayyana haka a wata hira da aka yi da ita game sa rikita rikitar mutuwar Auren Matan Fim.
Fati Muhammad tace babu macen da zata yi Aure sunnar Annabi kuma tayi farin cikin mutuwar Auren, Mazan ne ke yi musu Auren sha'awa.
Amma abun haushi mutane laifin su suke gani sai suce wai sune basu son zaman Aure; kuma masu yi musu wannan kallon suma zaka iya zuwa gidajen su ka tarar da Zawarawa kusan guda uku ko hudu, to muma matan Fim ba daga sama muka fado ba haifar mu aka yi; inji Fati
No comments:
Post a Comment