Social Media Widget
Saturday, 28 April 2018
video: Kalli yanda wani ya nemi kotu ta rab,a auren sa sabo da kyawun matar sa danna rubutun dake kasa domin kallon yanda videon ya kasance ...
video: An taba yimin fade inji jaruma rahama sadau
video: An taba yimin fade inji jaruma rahama sadau danna rubutun dake kasa domin kallon videon yadda abin ya kasance Download now
Monday, 16 April 2018
Maketatan Mutane Ne Suka Talauta Al'ummar Nijeriya - Inji Buhari
Maketatan Mutane Ne Suka Talauta Al'ummar Nijeriya - Inji Buhari Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya bayyana cewa Maketatan shugabanni suka...
Friday, 13 April 2018
Saudiyya Ta Yi Nasarar Soke Wasannin Sharholiya Da Aka So Shiryawa A Kasar
Bayan taron gaggawa da ya gudana tsakanin Yerima mai jiran gado kasar Saudiyya da membobin majisar koli ta manyan malamai a gidan ministan a...
Thursday, 12 April 2018
Mawakan Yanxu Mun Saki Al'adun Mu - Inji Maryam Fatimoti
MARYAM Saleh (Fantimoti) mawakiya ce da ake yi mata lakabi da Maman Mawaka. Hakan babu mamaki saboda tsawon lokacin da ta shafe a harkar wak...
Mujallar Fim Ta Wannan Watan Ta :Gwagwarmayar Da Jaruma Sadiya Adam Da Angon Ta Sanusi Ahmad Su ka Shiga kafin Iyayen Su, Su kyale su Yi Aure
1. Hira da Maryam Isah (Ceeter) a kan ci-gaban da ta samu a Kannywood tun bayan mutuwar auren ta. 2. Gwagwarmayar da jaruma Sadiya Adam da a...
Bani da ƙawa a Masana'antar kannywood - Inji Jaruma Umma Shehu
Shahararriyar jaruma wacce tauraronta ke kan haskawa a dandalin shirya fina-finan Hausa, Umma Shehu ta bayyana alakarta a farfajiyar Kannywo...
Wednesday, 11 April 2018
Hirar Fim Magazine : Haidar Adam A Zango Ya Zamo Mawakin Hip hop Mai Lakabi Da "Star boy"
Babban ɗan fitaccen jarumi Adam A. Zango, mai suna Ali Haidar Zango, ya fara waƙar hip pop. Za a riƙa yi masa laƙabi da "Star Boy"...
Labari Mai Dadi A Kannywood : Auren Sadiya Kabala Yazo
A RANAR Asabar É—in wannan makon, wato 14 ga Afrilu, 2018, za a É—aura auren É—aya daga cikin jarumai mata da ke Kaduna, wato Sadiya Kabala. Za...
Na Yi Nadamar Yin Soyayya Da Timaya, Inji Ummi Zee-Zee
Fitacciyar tsohuwar jarumar finafinan Hausa, Ummi Zee-Zee ta bayyana cewa babban kuren da ta tafka a rayuwarta kuma take dana-sanin yin haka...
Album : ÆŠan Adam A Zango Haidar A Zango Ya kamala Shooting Album Dinsa Mai suna " Take Over"
Hausawa kance komai kyauwon É—a ya gadi uba nai to yau haidar adam a zango shima ba'a barshi a baya ba inda shima ya fitar da sabon album...
Shekarata Uku Ina Tara Kudin Da Zan Sayawa Buhari Fom Din Takarar 2019'
Daga Rabi'u Biyora Sunansa Yahaya Abubakar dan asalin jihar Kano. Matashin ya bayyana cewa tun shekarar 2015 yake ajiye kudade a asusuns...
Abinda Nake Yi Bayan Na Daina Fitowa A fina-finai - Sadiya Gyale (Cikakkiyar Hire)
Sadiya Gyale, wannan suna ne da ya jima yana yin tashe a cibiyar shirya Fima-fimai wacce aka fi da kira da, ‘Kannywood.’ Kamar sauran tamkar...
Kyan da ya gaji uban sa: Dan Ronaldo ya kwaikwayeshi
auraron dan kwallo, Cristiano Ronaldo kenan a wadannan hotunan yake kokarin kwaikwayar irin abinda mahaifinshi yayi na cin kayatacciyar kwal...
Sunday, 8 April 2018
KOYAR DA KIMIYAR AURE Abubuwan Da ZAMZAM ISLAMIC COLLEGE Zata Koyar Guda (41) - Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Wannan makaranta ta ZAMZAM ISLAMIC COLLEGE ta shirya tsaf domin koyar da kimiyar zamantakewar aure, ga bangarori guda uku na maza mata Zawar...
Illolin Hassada Da Maganinta - Dr Jabir Sani Maihula
1) Hassada shine mutum yaji zafin wata ni'ima da Allah yayiwa wani bawan sa, koda baiyi fatar gushewar ni'imar ba. [Ibn Taymiyya da ...
Saturday, 7 April 2018
Gwamna Masari Ya Yi Ganawar Sirri Da Fati Muhammad (karanta kuji)
Rahoton Katsina Post Hausa Shararriyar Yar fim din nan Mai suna Fati Muhammad ta je Katsina inda tayi wata ganawar sirri da gwamnan Katsin...
Fitsararrun 'Yan Mata Dake shigowa Sana'ar Fim Ne Ke Jawo Mana Zagi' - Jamila Nagudu
A wata hira da tayi da BBC hausa, tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu ta bayyana cewa wasu bata garin 'yan matane dake shigowa ma...
Kalli Adama Indimi tare da tauraron fina-finan Amurka
Kalli Adama Indimi tare da tauraron fina-finan Amurka irin dan kasuwa, Adama Indimi kenan a gurin wani shagali na haduwa da mutane da aka ...
Kalli Mutum ya hadiye burushin da yake wanke baki da shi
Likitoci a kasar Kenya sun yi nasarar cire burushin wanke baki daga cikin wani mutum bayan da ya hadiye shi. David Charo ya ce ya hadiye bur...
Kalli hoton dan-dan Adam A. Zango
Kalli hoton dan-dan Adam A. Zango Dan tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Ali, Haidar Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da ya sha ...
Kalli kwalliyar juma'a ta Amina Amal '
Kalli kwalliyar juma'a ta Amina Amal ' Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton nata da ya kayatar, tasha kyau, son...
Kalli yanda aka yiwa wani mamaci makara me siffar Zaki
Kalli yanda aka yiwa wani mamaci makara me siffar Zaki Wani attajirin mutum ne da ya mutu a jihar Enugu dake kudancin Najeriya aka mai makar...
Hadiza Gabon na son yin abota da wannan kyakkyawar budurwar, gurguwa
Wannan wata kyakyawar baiwar Allah ce gurguwa da tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon tace tana son yin abuta da ita, bayan saka hoton ...
Kalli yanda wani Ango ya bayar da Amaryarshi
Kalli yanda wani Ango ya bayar da Amaryarshi Wannan hoton wani Angone da Amaryarshi a gurin bikinsu da Angon ya zage yana cin abinci da hann...
Salman Khan zai yi shekara 5 a gidan yari saboda kashe dabbar daji da yayi shekaru 20 da suka gabata
Salman Khan zai yi shekara 5 a gidan yari saboda kashe dabbar daji da yayi shekaru 20 da suka gabata: Ya zubar da hawayen nadama Wata kotu a...
Kyan da ya gaji ubansa: Dan Adam A. Zango ya zama mawaki
Kyan da ya gaji ubansa: Dan Adam A. Zango ya zama mawaki Hausawa na cewa kyan da ya gaji ubansa, haka ta faru da dan tauraron fina-finan Hau...
Kalli inda ruwa kala biyu suka hadu a wani bangaren Najeriya
Kalli inda ruwa kala biyu suka hadu a wani bangaren Najeriya Wannan wani kayataccen hotone inda ruwa kala biyu suka hadu, hoton yayi kyau. P...
Kalli yanda wani limamin addinin gargajiya ke sawa jarirai Albarka a kasar Indiya
Kalli yanda wani limamin addinin gargajiya ke sawa jarirai Albarka a kasar Indiya Wannan hoton ya nuna irin yanda wani limamin addinin garga...
An Bayarda Belin Salman Khan
Wata kotu a kasar India ta bayar da belin jarumin fina-finan Bollywood Salman Khan, wanda ta yanke wa hukuncin daurin shekara biyar a gidan ...
Al-Mustapha Ya Bayyana Yanda Anka Kashe sani Abacha
Ya ce tun ranar wata lahadi bakwai ga wata shida na shekarar alib dubu daya da Dari Tara da casa'in da takwas (7-6-1998) lokacin da Tsoh...
Friday, 6 April 2018
'Yan'yan Rabi'u Rikadawa sunyi saukar Qur'ani
A yaune 'Ya'yan tauraron fina-finan Hausa, Rabi'u Rikadawa, Fatima da Al-Amin sukayi saukar karatun Qur'ani a makarantar Isi...
Kannywood: Shararriyar jaruma Maryam Booth ta rabawa marayu kayan sallah
Image © Mujallarmu.Com Jaruma Maryam Booth tayi rabon kayan sallah ga marayu kananun yara maza da mata a Nasarawa dake kano,...
In banda mutum 3 yawancin 'yan Kannywood sun tsaneni' - Inji General BMB
Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB ya bayyana cewa mafiyawan 'yan masana'antarsu ta fim basa sonshi in ban...
Kalli Zanen Mawaki Nura M Inuwa Wanda Masoyin Sa Yayi Masa
Kalli Zanen Mawaki Nura M Inuwa Wanda Masoyin Sa Yayi Masa Wani Masoyin babban Mawakin Nura M Inuwa Yayi Zanen Shi Inda Shi Kuma Ya Nuna Far...
Shin Adam A Zango Zai Karbi Bikin Sarautar Sa Ta Sarkin Kannywood ?
Shin Adam A Zango Zai Karbi Bikin Sarautar Sa Ta Sarkin Kannywood ? Masoyan Adam A Zango Sun Nada Shi Sarautar Kannywood Amatsayin Sarki.. A...
Mawaki Alan Waka Yakai Abokinsa Da Mutanen Gidan Su Makka
Mawaki Alan Waka Yakai Abokinsa Da Mutanen Gidan Su Makka Shahararren Mawaki Alan Waka Tare Mahaifiyarsa Da Kuma Kannuwarsa Da Kuma Aminin A...
Diyar Mawaki Mamman Shata Zata Fito Takarar Yar Majilisar Katsina
Daya daga cikin yaran marigayi Alhaji Mamman Shata, fitaccen mawaki kuma wanda ya raya kasar hausa da wakoki wato Hajiya Halima Mamman Shata...
An Yanke Wa Jarumin Bollywood Salman Khan Hukunci Shekara Biyar A Gidan Yari
An Yanke Wa Jarumin Bollywood Salman Khan Hukunci Shekara Biyar A Gidan Yari Wata Kotu a Kasar Indiya ta yankewa shahararen jarumin finan-fi...
Author Details
Ut wisi enim ad minim veniam, quis nostrud exerci tation ullamcorper suscipit lobortis nisl ut aliquip ex ea commodo consequat. Duis autem vel eum iriure dolor in hendrerit in vulputate velit esse molestie consequat.