Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta nuna halin dattaku wajan mayarwa da wata da ta kirata da sunan 'Karuwa' bayan da Nafisar ta saka wasu hotunan ta a dandalinta na sada zumunta.
Baiwar Allan Ta Cewa Nafisa, 'Karuwar Banza'
Amma Sai Nafisar Ta Danne Zuciyarta ta bata Amsa da Cewa 'Allah ya saka da Alheri'
No comments:
Post a Comment